Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Fish: Broiled

5 ayoyi · 6 fannoni

Ayoyi game da Broiled

  1. Da suka sauka, sai suka ga garwashin wuta a can da kifi a kai, da kuma ’yan burodi.

  2. Yesu ya ce musu, “Ku kawo waɗansu kifin da kuka kama yanzu.”

  3. Sai Siman Bitrus ya hau ya jawo abin kamun kifin gaci. Ya cika da manyan kifi, 153, amma duk da yawansun nan abin kamun kifin bai tsintsinke ba.

  4. Yesu ya ce musu, “Ku zo ku karya kumallo.” Ba wani daga cikin almajiran da ya yi karambanin tambayarsa, “Wane ne kai?” Sun san cewa Ubangiji ne.

  5. Yesu ya zo, ya ɗauki burodin ya ba su, haka kuma kifin.