Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Fasting: Not to be made a subject of display

3 ayoyi · 41 fannoni

Ayoyi game da Not to be made a subject of display

  1. “Sa’ad da kuma kuna azumi, kada ku ɓata fuska, yadda munafukai suke yi. Sukan ɓata fuskokinsu domin su nuna wa mutane cewa suna azumi. Gaskiya nake gaya muku, sun riga sun sami ladarsu cikakke.

  2. Amma sa’ad da kana azumi, ka shafa wa kanka mai, ka wanke fuskarka,

  3. domin kada mutane su ga alama cewa kana azumi, sai dai Ubanka kaɗai wanda ba a gani; Ubanka kuwa mai ganin abin da ake yi a ɓoye, zai sāka maka.