Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Elizabeth

56 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. ga Ibrahim da zuriyarsa har abada, kamar yadda ya faɗa wa kakanninmu.”

  2. Maryamu ta zauna da Elizabet kusan wata uku sa’an nan ta koma gida.

  3. Sa’ad da kwanaki suka yi don Elizabet ta haihu, sai ta haifi ɗa.

  4. Maƙwabtanta da ’yan’uwanta suka ji cewa Ubangiji ya nuna mata jinƙai mai yawa, suka kuma taya ta farin ciki.

  5. A rana ta takwas, sai suka zo don a yi wa yaron kaciya, dā za su sa masa sunan mahaifinsa Zakariya ne,

  6. amma mahaifiyar yaron ta ce, “A’a! Za a ce da shi Yohanna.”