Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Eleazer: 2. An inhabitant of Kirjath-Jearim who attended the ark
Ayoyi game da 2. An inhabitant of Kirjath-Jearim who attended the ark
Mutanen Kiriyat Yeyarim suka ɗauki akwatin alkawarin Ubangiji. Suka kai a gidan Abinadab da ke kan tudu, suka keɓe Eleyazar ɗansa yă lura da akwatin alkawarin Ubangiji.
Akwatin Alkawarin ya daɗe a Kiriyat Yeyarim ya kai shekara ashirin cif. Sai dukan mutanen Isra’ila suka yi makoki suka nemi Ubangiji.