Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Eleazer: 3. A Merarite Levite

2 ayoyi · 5 fannoni

Ayoyi game da 3. A Merarite Levite

  1. ’Ya’yan Merari maza su ne, Mali da Mushi. ’Ya’yan Mali maza su ne, Eleyazar da Kish.

  2. Eleyazar ya mutu ba ’ya’yan maza, yana da ’ya’ya mata ne kawai. ’Yan’uwansu, ’ya’yan Kish maza, suka aure su.