Skip to content

Mushi

8 ayoyi · 6 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Mushi

  1. ’Ya’yan Merari maza, su ne, Mali da Mushi. Waɗannan su ne dangin Lawi bisa ga abin da aka rubuta.

  2. Dangin Merari su ne. Mali da Mushi. Ga kabilan Lawiyawa bisa ga iyalansu.

  3. ’Ya’yan Merari maza su ne, Mali da Mushi. Waɗannan suke gidajen Lawiyawan da aka jera bisa ga kakanninsu.

  4. ɗan Mali, ɗan Mushi, ɗan Merari, ɗan Lawi.

  5. ’Ya’yan Merari maza su ne, Mali da Mushi. ’Ya’yan Mali maza su ne, Eleyazar da Kish.

  6. ’Ya’yan Mushi maza su ne, Mali, Eder da Yeremot, su uku ne duka.

  7. ’Ya’yan Merari su ne, Mali da Mushi. Ɗan Ya’aziya shi ne, Beno.

  8. Kuma ’ya’yan Mushi maza su ne, Mali, Eder da Yerimot. Waɗannan su ne Lawiyawa bisa ga iyalansu.