Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mushi

3 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. ’Ya’yan Merari maza, su ne, Mali da Mushi. Waɗannan su ne dangin Lawi bisa ga abin da aka rubuta.

  2. ’Ya’yan Merari maza su ne, Mali da Mushi. Waɗannan suke gidajen Lawiyawan da aka jera bisa ga kakanninsu.

  3. ɗan Mali, ɗan Mushi, ɗan Merari, ɗan Lawi.