Skip to content

Eleazar

3 ayoyi · 3 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Eleazar

  1. ’Ya’yan Merari maza su ne, Mali da Mushi. ’Ya’yan Mali maza su ne, Eleyazar da Kish.

  2. Eleyazar ya mutu ba ’ya’yan maza, yana da ’ya’ya mata ne kawai. ’Yan’uwansu, ’ya’yan Kish maza, suka aure su.

  3. Daga Mali, Eleyazar, wanda ba shi da ’ya’ya maza.