Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Kish

2 ayoyi · 4 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. ’Ya’yan Merari maza su ne, Mali da Mushi. ’Ya’yan Mali maza su ne, Eleyazar da Kish.

  2. Eleyazar ya mutu ba ’ya’yan maza, yana da ’ya’ya mata ne kawai. ’Yan’uwansu, ’ya’yan Kish maza, suka aure su.