Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Communion of Saints: Exhortation to

3 ayoyi · 22 fannoni

Ayoyi game da Exhortation to

  1. A matsayina na ɗan kurkuku saboda Ubangiji, ina roƙonku ku yi rayuwar da ta dace da kiran da aka yi muku.

  2. Kullum ku kasance masu sauƙinkai da kuma hankali; ku zama masu haƙuri, kuna jimrewa da juna cikin ƙauna.

  3. Ku yi ƙoƙari sosai ku kiyaye zaman ɗayan nan da Ruhu ya ba ku, ku yi haka ta wurin zaman lafiya da juna.