Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Christ is God: As Lord of all

3 ayoyi · 55 fannoni

Ayoyi game da As Lord of all

  1. Kamar yadda Nassi ya ce, “Duk wanda ya gaskata da shi ba zai taɓa shan kunya ba.”

  2. Gama ba bambanci tsakanin mutumin Yahuda da mutumin Al’ummai, Ubangijin nan ɗaya shi ne Ubangijin kowa yana kuma ba da albarka a yalwace ga duk masu kira gare shi,

  3. gama, “Duk wanda ya kira bisa sunan Ubangiji zai sami ceto.”