Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ambassadors: Berodach to Hezekiah

2 ayoyi · 13 fannoni

Ayoyi game da Berodach to Hezekiah

  1. A wannan lokaci, Merodak-Baladan ɗan Baladan sarkin Babilon ya aika wa Hezekiya wasiƙu tare da kyauta, domin ya sami labarin rashin lafiyar Hezekiya.

  2. Amma da masu mulkin Babilon suka aika da jakadu su tambaye shi game alamar da ta faru a ƙasar, Allah ya rabu da shi don yă gwada shi don yă kuma san kome da yake cikin zuciyarsa.