Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ambassadors: Ahaz to Tiglath
Ayoyi game da Ahaz to Tiglath
Ahaz ya aika a faɗa wa Tiglat-Fileser sarkin Assuriya cewa, “Ni abokin tarayyarka ne kuma mai dogara da kai. Ka haura ka cece ni daga hannun sarkin Aram da hannun sarkin Isra’ila waɗanda suke kawo mini hari.”