Eloth
29.5200, 35.0000 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Eloth
Sarki Solomon ya kuma gina jiragen ruwa a Eziyon Geber, wadda take kusa da Elot a Edom, a bakin Jan Teku.
Sa’an nan Solomon ya tafi Eziyon Geber da Elot a bakin tekun Edom.
Shi ne wanda ya sāke gina Elot ya kuma mai da shi ga Yahuda bayan Amaziya ya huta tare da kakanninsa.