Tsallake zuwa abun ciki
Zabura 113:1-3

Kiran Yabo ga Dukan Mutane Har Abada

Zabura 113:1-3
1
Yabi Ubangiji. Ku yabe shi, ya ku bayin Ubangiji, ku yabi sunan Ubangiji.
2
Bari a yabi sunan Ubangiji, yanzu da har abada kuma.
3
Daga fitowar rana zuwa inda take fāɗuwa, a yabi sunan Ubangiji.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options