Skip to content
Zabura 113:4-6

Girman Allah da Maɗaukakiyarsa da Ba Ya Misaltuwa

Zabura 113:4-6
4
Ana ɗaukaka Ubangiji a bisa dukan al’ummai, ɗaukakarsa a bisa sammai
5
Wane ne yake kamar Ubangiji Allahnmu, Wannan mai zama a kursiyi can bisa,
6
wanda yake sunkuya yă dubi sammai da duniya?
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 90 chars

Options