Skip to content
Zabura 113:7-9

Kaskantarwar Allah da Kula da Masu Ƙasƙanci

Zabura 113:7-9
7
Yakan tā da matalauta daga ƙura yakan ɗaga mabukata daga tarin toka;
8
ya zaunar da su tare da sarakuna, tare da sarakunan mutanensu.
9
Yakan zaunar da matar da ba haihuwa a gidanta ta zama kamar mahaifiyar ’ya’ya mai farin ciki. Yabi Ubangiji.
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 90 chars

Options