Tsallake zuwa abun ciki
Karin Magana 30:29-31

Karin magana na ƙidaya: Ɗaukakar hali

Karin Magana 30:29-31
29
“Akwai abubuwa uku da suke jan jiki da kuma taƙama a tafiyarsu abubuwa huɗu waɗanda suke kwarjini da taƙama a tafiyarsu,
30
zaki mai ƙarfi a cikin namun jeji, wanda ba ya ratse wa kowa;
31
zakara mai taƙama, da bunsuru, da kuma sarki mai sojoji kewaye da shi.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options