Skip to content
Karin Magana 30:32-33

Gargaɗi na ƙarshe game da husuma

Karin Magana 30:32-33
32
“In ka yi wauta ka kuma ɗaukaka kanka, ko kuwa wani yana ƙulla maka mugunta, ka dāfa hannunka a bisa bakinka!
33
Gama kamar yadda kaɗaɗɗen madara takan kawo mai, murɗa hanci kuma takan sa a yi haɓo, haka tsokanar fushi takan kawo faɗa.”
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 90 chars

Options