Tsallake zuwa abun ciki
Esta 8:1-2

An Ba Esta Dukiyar Haman; An Ɗaukaka Mordekai

Esta 8:1-2
1
A wannan rana, Sarki Zerzes ya ba wa Esta mallakar Haman, abokin gāban Yahudawa. Mordekai kuma ya zo gaban sarki, gama Esta ta faɗa yadda ta haɗa dangi da shi.
2
Sarki ya cire zobensa na hatimi, wanda ya karɓo daga Haman ya ba Mordekai. Esta kuma ta naɗa shi a kan mallakar Haman.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options