Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zuph: 2. A district northwest of Jerusalem
Ayoyi game da 2. A district northwest of Jerusalem
Da suka iso gunduman Zuf, sai Shawulu ya ce wa bawan da yake tare da shi, “Zo mu koma kada mahaifina yă bar damuwa a kan jakuna, yă shiga damuwa game da mu.”