Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zerah: 1. Son of Reuel

3 ayoyi · 6 fannoni

Ayoyi game da 1. Son of Reuel

  1. ’Ya’yan Reyuwel maza su ne, Nahat, Zera, Shamma da Mizza. Waɗannan su ne jikokin Basemat matar Isuwa.

  2. ’Ya’yan Reyuwel maza, Shugabannin su ne; Nahat, Zera, Shamma da Mizza. Waɗannan su ne manya da suka fito daga dangin Reyuwel a Edom; su ne jikokin Basemat matar Isuwa.

  3. ’Ya’yan maza Reyuwel su ne, Nahat, Zera, Shamma da Mizza.