Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Uzziel: 3. Son of Bela
Ayoyi game da 3. Son of Bela
’Ya’yan Bela maza su ne, Ezbon, Uzzi, Uzziyel, Yerimot da Iri, su ne kawunan iyalai, kuma su biyar ne duka. Rubutaccen tarihin zuriyarsu ya nuna suna mazan da sun isa yaƙi 22,034.