Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Uzziel: 1. A son of Kohath
Ayoyi game da 1. A son of Kohath
’Ya’yan Kohat maza, su ne, Amram, Izhar, Hebron da Uzziyel. Kohat ya yi shekara 133.
’Ya’yan Uzziyel maza, su ne, Mishayel, Elzafan da Sitri.
Sai Musa ya kira Mishayel da Elzafan, ’ya’yan Uzziyel kawun Haruna, ya ce musu, “Ku zo nan; ku ɗauki ’yan’uwanku waje da sansani, daga gaban wuri mai tsarki.”