Tsallake zuwa abun ciki

Elizaphan

5 ayoyi · 5 'yan gida

An kuma san shi da: Elzaphan

Ayoyin da suka ambaci Elizaphan

  1. ’Ya’yan Uzziyel maza, su ne, Mishayel, Elzafan da Sitri.

  2. Sai Musa ya kira Mishayel da Elzafan, ’ya’yan Uzziyel kawun Haruna, ya ce musu, “Ku zo nan; ku ɗauki ’yan’uwanku waje da sansani, daga gaban wuri mai tsarki.”

  3. Shugaban kabilar Kohatawa shi ne Elizafan ɗan Uzziyel.

  4. daga zuriyar Elizafan, Shemahiya shugaba da dangi 200;

  5. Daga zuriyar Elizafan, Shimri da Yehiyel. Daga zuriyar Asaf, Zakariya da Mattaniya.