Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Urim and Thummim: Eleazar to ask counsel for Joshua, after the judgment of
Ayoyi game da Eleazar to ask counsel for Joshua, after the judgment of
Zai tsaya a gaban Eleyazar firist, wanda zai nemi masa shawara ta wurin Urim a gaban Ubangiji. Da umarninsa, da shi da dukan jama’ar Isra’ilawa za su fita, da umarninsa kuma za su shiga.”