Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Uriel: 3. Grandfather of King Abijah
Ayoyi game da 3. Grandfather of King Abijah
ya kuma yi mulki a Urushalima shekaru uku. Sunan mahaifiyarsa Mikahiya ce, ’yar Uriyel na Gibeya. Aka kasance da yaƙe-yaƙe tsakanin Abiya da Yerobowam.