Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Uriel: 2. A Levite, assisted in moving the ark
Ayoyi game da 2. A Levite, assisted in moving the ark
Daga zuriyar Kohat, Uriyel shugaba da dangi 120;
Sa’an nan Dawuda ya kira Zadok da Abiyatar, firistoci, tare da Uriyel, Asahiya, Yowel, Shemahiya, Eliyel da Amminadab, Lawiyawa.
Ya ce musu, “Ku ne kawunan iyalan Lawiyawa; ku da ’yan’uwanku Lawiyawa, sai ku tsarkake kanku ku hauro da akwatin alkawarin Ubangiji, Allah na Isra’ila, zuwa wurin da na shirya dominsa.