Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ulam: 1. Son of Sheresh

2 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da 1. Son of Sheresh

  1. Ma’aka matar Makir ta haifi ɗa ta kuma ba shi suna Feresh. Sunan ɗan’uwansa Sheresh, ’ya’yan Feresh maza kuwa su ne Ulam da Rakem.

  2. Ɗan Ulam shi ne, Bedan. Duka waɗannan zuriyar Gileyad ne. Gileyad ɗan Makir ne, Makir kuma ɗan Manasse.