Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ulam: 2. Son of Eshek

2 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da 2. Son of Eshek

  1. ’Ya’yan ɗan’uwansa Eshek su ne, Ulam ɗan farinsa, Yewush ɗansa na biyu da Elifelet na uku.

  2. ’Ya’yan Ulam maza jarumawa ne sosai waɗanda suke iya riƙe baka. Suna da ’ya’ya maza masu yawa da jikoki, 150 gaba ɗaya. Dukan waɗannan zuriyar Benyamin ne.