Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tychicus: With Paul in Rome

4 ayoyi · 5 fannoni

Ayoyi game da With Paul in Rome

  1. Tikikus, ƙaunataccen ɗan’uwa da kuma amintaccen bawa cikin Ubangiji, zai faɗa muku kome, domin ku ma ku san yadda nake, da kuma abin da nake yi.

  2. Na aike shi gare ku musamman don wannan, domin ku san yadda muke, yă kuma ƙarfafa ku.

  3. Tikikus shi ne ƙaunataccen ɗan’uwan nan, wanda ya yi aiki da aminci a hidimar Ubangiji tare da mu, zai kuwa faɗa muku dukan labari game da ni.

  4. Ina aikansa shi a gare ku musamman domin ku san yadda muke, yă kuma ƙarfafa muku zuciya.