Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tychicus: Sent to Ephesus
Ayoyi game da Sent to Ephesus
Tikikus, ƙaunataccen ɗan’uwa da kuma amintaccen bawa cikin Ubangiji, zai faɗa muku kome, domin ku ma ku san yadda nake, da kuma abin da nake yi.
Na aike shi gare ku musamman don wannan, domin ku san yadda muke, yă kuma ƙarfafa ku.
Na aiki Tikikus zuwa Afisa.