Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tola: 1. Son of Issachar

4 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da 1. Son of Issachar

  1. ’Ya’yan Issakar maza su ne, Tola, Fuwa, Yoshub da Shimron.

  2. Zuriyar Issakar bisa ga kabilansu, daga Tola, kabilar Tolatawa; daga Fuwa, kabilar Fuwayawa;

  3. ’Ya’yan Issakar maza su ne, Tola, Fuwa, Yashub da Shimron, su huɗu ne duka.

  4. ’Ya’yan Tola maza su ne, Uzzi, Refahiya, Yeriyel, Ibsam da Sama’ila, su ne kuma kawunan iyalansu. A zamanin mulkin Dawuda, an rubuta zuriyar Tola a matsayin mayaƙa a cikin tarihinsu, sun kai 22,600.