Jashub
An kuma san shi da: Job
Ayoyin da suka ambaci Jashub
’Ya’yan Issakar maza su ne, Tola, Fuwa, Yoshub da Shimron.
daga Yashub, kabilar Yashubawa; daga Shimron, kabilar Shimronawa.
’Ya’yan Issakar maza su ne, Tola, Fuwa, Yashub da Shimron, su huɗu ne duka.