Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Phuvah
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
’Ya’yan Issakar maza su ne, Tola, Fuwa, Yoshub da Shimron.
Zuriyar Issakar bisa ga kabilansu, daga Tola, kabilar Tolatawa; daga Fuwa, kabilar Fuwayawa;
’Ya’yan Issakar maza su ne, Tola, Fuwa, Yashub da Shimron, su huɗu ne duka.