Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Phuvah: Son of Issachar
Ayoyi game da Son of Issachar
’Ya’yan Issakar maza su ne, Tola, Fuwa, Yoshub da Shimron.
Zuriyar Issakar bisa ga kabilansu, daga Tola, kabilar Tolatawa; daga Fuwa, kabilar Fuwayawa;
’Ya’yan Issakar maza su ne, Tola, Fuwa, Yashub da Shimron, su huɗu ne duka.