Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tob: A district in Syria
Ayoyi game da A district in Syria
Saboda haka Yefta ya tsere daga ’yan’uwansa ya zauna a ƙasar Tob, inda waɗansu ’yan iska suka kewaye shi suka bi shi.
dattawan Gileyad suka je suka nemo Yefta daga ƙasar Tob.