Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Timbrel: Used by Jephthah's daughter
Ayoyi game da Used by Jephthah's daughter
Sa’ad da Yefta ya komo gida a Mizfa, wa ya fito yă tarye shi, ’yarsa tilo, tana rawa kiɗin ganguna! Ita ce kaɗai ’yarsa. Ban da ita ba shi da ɗa ko ’ya.