Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Thessalonica: Men of, accompany Paul

2 ayoyi · 5 fannoni

Ayoyi game da Men of, accompany Paul

  1. Sai Sofater ɗan Fairrus daga Bereya, Aristarkus da Sekundus daga Tessalonika, Gayus daga Derbe, Timoti ma, da Tikikus da Turofimus daga lardin Asiya suka tafi tare da shi.

  2. Muka shiga jirgin ruwa daga Andiramitiyum wanda yake shirin tashi zuwa tasoshin da suke bakin tekun lardin Asiya, sai muka kama tafiya. Aristarkus, mutumin Makidoniya daga Tessalonika, yana tare da mu.