Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Thessalonica: Paul visits
Ayoyi game da Paul visits
Da suka bi ta Amfifolis da Afolloniya, sai suka isa Tessalonika, inda akwai majami’ar Yahudawa.
gama ko sa’ad da nake a Tessalonika ma, kun aiko mini da taimako sau da sau sa’ad da nake cikin bukata.