Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Moth: (Eating a garment,) of God's judgments
Ayoyi game da (Eating a garment,) of God's judgments
Ubangiji Mai Iko Duka ne zai taimake ni. Wane ne zai iya tabbatar da ni mai laifi? Duk za su koɗe kamar riga; asu za su cinye su.
Gama asu za su cinye su kamar riga; tsutsotsi za su cinye su kamar ulu. Amma adalcina zai dawwama har abada, cetona har dukan zamanai.”