Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Moth: Destructive to garments
Ayoyi game da Destructive to garments
“Kada ku yi wa kanku ajiyar dukiya a duniya, inda asu da tsatsa suke ɓatawa, inda kuma ɓarayi sukan fasa, su yi sata.
Arzikinku ya ruɓa, asu kuma sun cinye tufafinku.