Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tema
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Hadad, Tema, Yetur, Nafish da Kedema.
Mishma, Duma, Massa, Hadad, Tema
Ayarin Tema sun nemi ruwa, matafiya ’yan kasuwa Sheba sun nema cike da begen samu.
ku kawo ruwa don ƙishirwa; ku da kuke zama a Tema, ku kawo abinci don masu gudun hijira.
Dedan, Tema, Buz da dukan waɗanda suke a manisantan wurare;