Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tema: 2. A people of Arabia, probably descendant from Tema, Ishmael's son
Ayoyi game da 2. A people of Arabia, probably descendant from Tema, Ishmael's son
Ayarin Tema sun nemi ruwa, matafiya ’yan kasuwa Sheba sun nema cike da begen samu.
ku kawo ruwa don ƙishirwa; ku da kuke zama a Tema, ku kawo abinci don masu gudun hijira.
Dedan, Tema, Buz da dukan waɗanda suke a manisantan wurare;