Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tarsus: Paul brought from, by Barnabas

2 ayoyi · 3 fannoni

Ayoyi game da Paul brought from, by Barnabas

  1. Sa’an nan Barnabas ya tafi Tarshish don yă nemi Shawulu,

  2. sa’ad da ya same shi kuwa, sai ya kawo shi Antiyok. Ta haka shekara guda cur Barnabas da Shawulu suka yi suna taruwa da ikkilisiya, suka kuma koya wa mutane masu yawan gaske. A Antiyok ne aka fara kiran almajirai da suna Kirista.