Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Spirituality: Is produced by the indwelling of the Holy Spirit

3 ayoyi · 6 fannoni

Ayoyi game da Is produced by the indwelling of the Holy Spirit

  1. Zan kuwa roƙi Uba, zai kuwa ba ku wani Mai Taimakon da zai kasance tare da ku har abada,

  2. Ruhun gaskiya. Duniya ba ta iya karɓarsa, don ba ta ganinsa ba ta kuma san shi ba. Amma kun san shi, saboda yana zama tare da ku zai kuma kasance a cikinku.

  3. Ya yi haka domin yă cika bukatun adalcin doka a cikinmu, mu da ba ma rayuwa bisa ga mutuntaka, sai dai bisa ga Ruhu.