Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sorcery: Books of, destroyed
Ayoyi game da Books of, destroyed
Waɗansu masu yin sihiri suka kawo naɗaɗɗun littattafansu wuri ɗaya suka kuwa ƙone su a gaban jama’a. Sa’ad da aka lissafta yawan kuɗin naɗaɗɗun littattafan nan, sai jimillar ta kai darik dubu hamsin.