Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Slime: Valley of Siddim afforded
Ayoyi game da Valley of Siddim afforded
Kwarin Siddim kuwa ya cika da ramummukan kwalta, sa’ad da sarakunan Sodom da Gomorra suka gudu kuwa, waɗansu mutane suka fāɗa cikin ramummukan kwaltan, sauran kuwa suka gudu zuwa tuddai.