Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Slime: Used in the ark of Moses
Ayoyi game da Used in the ark of Moses
Amma da ba tă iya ɓoye shi kuma ba, sai ta yi kwandon kyauro ta shafa masa kwalta. Bayan haka sai ta sa jaririn a cikin kwandon, ta je ta ajiye kwandon tare da jaririn a cikin kyauro, a bakin kogin.