Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shepham: A place on the eastern boundary of the promised land.
Ayoyi game da A place on the eastern boundary of the promised land.
“ ‘Iyakarku a gabashi, za tă tashi daga Hazar-Enan zuwa Shefam.
Iyakar za tă gangara daga Shefam zuwa Ribla a gefen gabashin Ayin, sa’an nan tă ci gaba a gangaren gabashin Tekun Kinneret.